Tehran (IQNA) – A yayin da musulmi mabiya mazhabar Ahlul bait ke juyayin zagayowar lokacin shahadar Imam Husaini (AS) a fadin duniya, an gudanar da taruka na musamman da taken jariran Husaini a garuruwa daban-daban na kasar Iran.
Lambar Labari: 3487644 Ranar Watsawa : 2022/08/06
Tehran (IQNA) Malamin kirista Wesam Abu Naser malamin kiristoci a Lebanon ya bayyana cewa, musulmi da kirista sun yi imani da batun dawowar Isa (AS)
Lambar Labari: 3485504 Ranar Watsawa : 2020/12/29